Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:44 - Littafi Mai Tsarki

44 Har wa yau ya sāke barinsu, ya koma ya yi addu'a ta uku, yana maimaita maganar dā.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

44 Saboda haka ya sāke barinsu, ya yi addu’a sau na uku, yana maimaita iri abu guda.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:44
6 Iomraidhean Croise  

Har yanzu dai ya dawo ya ga suna barci, don duk barci ya cika musu ido.


Sai ya komo wurin almajiran, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi, kuna hutawa? To, ga shi, lokaci ya yi kusa. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi.


“In kuwa kuna addu'a, kada ku yi ta maimaitawar banza, kamar yadda al'ummai suke yi, a zatonsu za a saurare su saboda yawan maganarsu.


Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu'a, kada kuma su karai.


Sau uku nake roƙon Ubangiji a kan wannan abu ya rabu da ni,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan