Mattiyu 26:43 - Littafi Mai Tsarki43 Har yanzu dai ya dawo ya ga suna barci, don duk barci ya cika musu ido. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202043 Da ya dawo, har yanzu ya tarar suna barci, domin idanunsu sun yi nauyi da barci. Faic an caibideil |