Mattiyu 26:28 - Littafi Mai Tsarki28 Wannan jinina ne na tabbatar alkawari, wanda za a zubar saboda mutane da yawa, domin gafarar zunubansu. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202028 Wannan jinina ne na sabon alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa, don gafarar zunubai. Faic an caibideil |