Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:12 - Littafi Mai Tsarki

12 Zuba man nan da ta yi a jikina, ta yi shi ne domin tanadin jana'izata.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Sa’ad da ta zuba turaren nan a jikina, ta shirya ni ne don jana’izata.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:12
8 Iomraidhean Croise  

Sai Yusufu ya umarci barorinsa masu magani, su shafe gawar mahaifinsa da maganin hana ruɓa. Saboda haka masu maganin suka shafe Isra'ila da maganin hana ruɓa.


Aka binne shi a kabarin da shi da kansa ya haƙa a birnin Dawuda. Aka sa shi a makara wadda aka cika da kayan ƙanshi da na turare yadda gwanayen aikin turare suka shirya, suka hura babbar wuta don su darajanta shi.


Ta yi iyakacin ƙoƙarinta. Ta shafe jikina da mai gabannin jana'izata.


Da Asabar ta wuce, Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma Salome, suka sayo kayan ƙanshi, domin su je su shafa masa.


Sai suka koma, suka shirya kayan ƙanshi da man shafawa. Ran Asabar kuwa, sai suka huta bisa ga umarni.


Sai Yesu ya ce, “A ƙyale ta, dā ma ta ajiye shi domin tanadin ranar jana'izata.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan