Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 25:39 - Littafi Mai Tsarki

39 Ko kuma a yaushe muka gan ka da rashin lafiya, ko a kurkuku muka kula da kai?’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

39 Yaushe kuma muka gan ka cikin rashin lafiya ko a kurkuku muka ziyarce ka?’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 25:39
2 Iomraidhean Croise  

A yaushe kuma muka gan ka baƙo muka sauke ka, ko kuwa huntu muka tufasar da kai?


Sai Sarkin zai amsa musu ya ce, ‘Hakika, ina gaya muku, tun da yake kun yi wa ɗaya daga cikin waɗannan 'yan'uwana mafi ƙanƙanta, ai, ni kuka yi wa.’


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan