Mattiyu 25:11 - Littafi Mai Tsarki11 Daga baya sai waɗancan 'yan matan ma suka iso, suka ce, ‘Ya Ubangiji, ya Ubangiji, ka buɗe mana!’ Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202011 “An jima can, sai ga sauran sun iso. Suka ce, ‘Ranka yă daɗe! Ranka yă daɗe! Ka buɗe mana ƙofa!’ Faic an caibideil |