Mattiyu 25:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Sa'an nan za a kwatanta Mulkin Sama da 'yan mata goma da suka ɗauki fitilunsu suka tafi taryen ango. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20201 “A lokacin mulkin sama zai zama kamar budurwai goma waɗanda suka ɗauki fitilunsu suka fita don su taryi ango. Faic an caibideil |