Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 24:50 - Littafi Mai Tsarki

50 ai, ubangidan wannan bawa zai zo a ranar da bai zata ba, a kuma lokacin da bai sani ba,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

50 Maigidan wannan bawa zai dawo a ranar da bai yi tsammani ba, a sa’ar kuma da bai sani ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 24:50
7 Iomraidhean Croise  

Wanda ake ta tsauta wa a kai a kai, amma ya taurare, ba makawa tasa ta ƙare farat ɗaya.


sa'an nan ya soma dūkan abokan bautarsa, yana ci yana sha tare da mashaya,


yă farfasa masa jiki da bulala, ya ba shi rabonsa tare da munafukai. Nan za a yi kuka da cizon baki.”


ai, ubangijin wannan bawa zai zo a ranar da bai zata ba, a lokacin kuma da bai sani ba, yă farfasa masa jiki da bulala, ya ba shi rabonsa tare da marasa riƙon amana.


Don haka, sai ka tuna da abin da ka karɓa ka kuma ji, ka kiyaye shi, sa'an nan ka tuba. In ba za ka yi tsaro ba, zan zo kamar ɓarawo, ba kuwa za ka san a lokacin da zan auko maka ba.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan