Mattiyu 24:42 - Littafi Mai Tsarki42 To, ku zauna a faɗake fa, don ba ku san ranar da Ubangijinku zai dawo ba. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202042 “Saboda haka sai ku zauna a faɗake, gama ba ku san a wace rana ce Ubangijinku zai zo ba. Faic an caibideil |