41 Za a ga mata biyu suna niƙa, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.
41 Mata biyu za su kasance suna niƙa; za a ɗau ɗaya a bar ɗaya.
Kowane ɗan farin da yake ƙasar Masar zai rasu, daga ɗan farin Fir'auna wanda zai hau gadon sarautarsa, har zuwa ɗan farin kuyanga wadda take niƙa, da dukan ɗan farin shanu.
Ki juya dutsen niƙa, ki niƙa gari! Ki kware lulluɓi! Ki tuɓe kyawawan tufafinki!
A sa'an nan za a ga mutum biyu a gona, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.
Za a ga mata biyu suna niƙa tare, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.
“Kada mutum ya karɓi jinginar dutsen niƙa ko ɗan dutsen niƙa, gama yin haka karɓar jinginar rai ne.