Mattiyu 24:23 - Littafi Mai Tsarki23 A sa'an nan kowa ya ce muku, ‘Kun ga, ga Almasihu nan!’ ko, ‘Ga shi can!’ kada ku yarda. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202023 A lokacin in wani ya ce muku, ‘Duba, ga Kiristi nan!’ Ko, ‘Ga shi can!’ Kada ku gaskata. Faic an caibideil |