18 Wanda yake a gona kuma, kada ya koma garin ɗaukar mayafinsa.
18 Kada wani da yake gona kuma yă komo don ɗaukar rigarsa.
Me yake damunki?” Sai ta amsa, ta ce, “Wannan mace ta ce mini, in kawo ɗana mu ci yau, gobe kuma mu ci nata.
Wanda yake soro, kada ya sauko garin ɗaukar wanda yake a gidansa.
Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokaci!
A ran nan fa wanda yake kan soro, kayansa kuma na cikin gida, kada ya sauko garin ɗaukarsu. Haka kuma wanda yake gona, kada ya juyo.