Mattiyu 23:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kowa kuma ya rantse da Sama, ya rantse da kursiyin Allah, da kuma wanda yake zaune a kansa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202022 Duk kuma wanda ya rantse da sama, ya rantse ne da kursiyin Allah da kuma wanda yake zaune a kansa. Faic an caibideil |