Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 23:20 - Littafi Mai Tsarki

20 Don haka kowa ya rantse da bagaden hadaya, ya rantse ke nan da shi, da duk abin da yake a kansa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Saboda haka, duk wanda ya rantse da bagade, ya rantse ne da bagaden tare da abin da yake bisansa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 23:20
3 Iomraidhean Croise  

Ku makafi! Wanne ya fi girma, sadakar ko kuwa bagaden hadaya da yake tsarkake sadakar?


Duk kuma wanda ya rantse da Haikalin ya rantse da shi, da kuma wanda yake zaune a cikinsa.


Hakika mutane sukan rantse da abin da ya fi su, rantsuwa kuma ita ce abar da take tabbatarwa a duk lokacin gardama.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan