Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 23:17 - Littafi Mai Tsarki

17 Ku makafi, wawaye! Wanne ya fi girma, zinariyar ce ko kuwa Haikalin da yake tsarkake zinariyar?

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Wawaye makafi! Wanne ya fi girma, zinariyar, ko haikalin da yake tsarkake zinariyar?

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 23:17
6 Iomraidhean Croise  

Ya jama'ata, ƙaƙa kuka zama dakikai, wawaye haka? Sai yaushe za ku koya?


Kukan ce, ‘Kowa ya rantse da bagaden hadaya, ba kome. Amma duk wanda ya rantse da sadakar da aka ɗora a kai, sai rantsuwarsa ta kama shi.’


Ku makafi! Wanne ya fi girma, sadakar ko kuwa bagaden hadaya da yake tsarkake sadakar?


Domin da shi mai tsarkakewar da kuma waɗanda aka tsarkaken, duk tushensu ɗaya ne. Shi ya sa ba ya jin kunyar kiransu 'yan'uwansa,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan