Mattiyu 22:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sa'an nan ya ce wa bayinsa, ‘Bikin fa ya shiryu sosai, amma waɗanda aka gayyata ba su cancanta ba. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20208 “Sa’an nan ya ce wa bayinsa, ‘Bikin aure fa ya shiryu, sai dai mutanen da na gayyata ba su dace ba. Faic an caibideil |