Mattiyu 22:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sarki ya yi fushi, ya tura sojansa, suka hallaka masu kisankan nan, suka ƙone garinsu ƙurmus. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20207 Sai sarkin ya yi fushi. Ya aiki mayaƙansa suka karkashe masu kisankan nan, aka kuma ƙone birninsu. Faic an caibideil |