Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 22:46 - Littafi Mai Tsarki

46 Ba kuwa wanda ya iya tanka masa. Daga ran nan kuwa ba wanda ya yi ƙarfin halin sāke tambayarsa wani abu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

46 Ba wanda ya iya tanka masa, daga wannan rana kuwa ba wanda ya sāke yin karambanin yin masa wata tambaya.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 22:46
12 Iomraidhean Croise  

Sai suka amsa wa Yesu suka ce, “Ba mu sani ba.” Shi kuma ya ce musu, “Haka ni kuma ba zan faɗa muku ko da wane izini nake yin abubuwan nan ba.”


“Tun da Dawuda ya kira shi Ubangiji ne, to, ƙaƙa zai zama ɗansa?”


Da Yesu ya ga ya yi masa magana da fasaha, sai ya ce masa, “Ba ka nesa da Mulkin Allah.” Bayan wannan kuma ba wanda ya yi ƙarfin halin sāke tambayarsa wani abu.


Da ya faɗi haka, sai duk abokan adawarsa suka kunyata, duk taron kuwa suka yi ta farin ciki da abubuwan al'ajabi da yake yi.


Sai suka yi shiru, Yesu kuwa ya riƙe shi, ya warkar da shi, ya kuma sallame shi.


Sai suka kasa ba da amsar waɗannan abubuwa.


Daga nan kuma ba su yi ƙarfin halin tambayarsa wani abu ba.


Amma da suka ga mutumin nan da aka warkar ɗin yana tsaye tare da su, suka rasa hanyar yin mūsu.


‘Ni ne Allahn kakanninka, Allahn Ibrahim da Ishaku da Yakubu.’ Sai jikin Musa ya ɗauki rawa, bai kuma iya ƙarfin halin dubawa ba.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan