26 Haka ya faru ga na biyun da na ukun, har ya kai kan na bakwai ɗin.
26 Haka ya faru da ɗan’uwa na biyu da na uku, har zuwa na bakwai.
“Abin ya cika musu ciki, ba su ƙara amsawa ba, Wato ba su da ta cewa.
Suka aiko almajiransu wurinsa tare da waɗansu mutanen Hirudus, suka ce, “Malam, ai, mun sani kai mai gaskiya ne, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi, ba ka kuma zaɓen kowa, don ka ɗauki kowa da kowa daidai.
To, an yi waɗansu 'yan'uwa maza bakwai a cikinmu. Na farkon ya yi aure, da ya rasu, da yake bai haifu kuma ba, sai ya bar wa ɗan'uwansa matarsa.
Bayansu duka sai matar ta rasu.