1 Yesu ya sāke yi musu magana da misalai ya ce,
1 Yesu ya sāke yin musu magana da misalai, yana cewa,
“Za a kwatanta Mulkin Sama da wani sarki, wanda ya yi wa ɗansa biki.
Amma ya ce masa, “Wani mutum ne ya shirya babban biki ya gayyaci mutane da yawa.
Sai ya ce, “Ku kam, an yarda muku ku san asiran Mulkin Allah. Amma ga sauran sai da misali, don gani kam, su gani, amma ba za su gane ba. Ji kuma, su ji, amma ba za su fahimta ba.