Mattiyu 21:36 - Littafi Mai Tsarki36 Har wa yau ya sāke aiken waɗansu bayi fiye da na dā, suka kuma yi musu haka. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202036 Sai ya sāke aiken waɗansu bayi wurinsu, fiye da na dā yawa, amma ’yan hayan suka yi musu kamar yadda suka yi wa na farin. Faic an caibideil |