Mattiyu 21:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai jama'a suka ce, “Ai, wannan shi ne Annabi Yesu daga Nazarat ta ƙasar Galili.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202011 Taron mutane suka amsa, “Wannan shi ne Yesu, annabin nan daga Nazaret a Galili.” Faic an caibideil |