Mattiyu 20:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ashe, ba ni da ikon yin abin da na ga dama da abin da yake mallakata? Ko kuwa kana jin haushin alherina ne?’ Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202015 Ba ni da ikon yin abin da na ga dama da kuɗina ne? Ko kana kishi saboda ni mai kyauta ne?’ Faic an caibideil |