Mattiyu 2:18 - Littafi Mai Tsarki18 “An ji wata murya a Rama, Ta kuka da baƙin ciki mai zafi, Rahila ce take kuka saboda 'ya'yanta. Ba za ta ta'azantu ba, don ba su.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202018 “An ji murya a Rama, tana kuka da makoki mai tsanani, Rahila ce take kuka domin ’ya’yanta, an kāsa ta’azantar da ita, don ba su.” Faic an caibideil |