Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 19:30 - Littafi Mai Tsarki

30 Da yawa na farko za su koma na ƙarshe, na ƙarshe kuma za su zama na farko.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Amma da yawa da suke na farko, za su zama na ƙarshe, da yawa kuma da suke na ƙarshe, za su zama na farko.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 19:30
11 Iomraidhean Croise  

Saboda haka na ƙarshe za su zama na farko, na farko kuma za su koma na ƙarshe.”


Da yawa na farko za su koma na ƙarshe, na ƙarshe kuma za su zama na farko.”


Ga shi fa, waɗansu da suke na ƙarshe za su zama na farko, waɗansu kuwa da suke na farko za su koma na ƙarshe.”


Dā, ai, kuna ci gaba sosai. Wane ne ya hana ku bin gaskiya?


Saboda haka tun alkawarin shiga inuwarsa tana nan, sai mu yi tsananin kula, kada ya zamana waninku ya kāsa shiga.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan