Mattiyu 19:11 - Littafi Mai Tsarki11 Amma ya ce musu, “Ba duk mutum ne zai iya ɗaukar maganar nan ba, sai dai waɗanda aka yardar wa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202011 Yesu ya ce, “Ba kowa ba ne zai yarda da wannan magana, sai dai waɗanda aka yarda musu. Faic an caibideil |