Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 19:10 - Littafi Mai Tsarki

10 Sai almajiran suka ce masa, “In ko haka tsakanin mutum da mata tasa yake, ashe ma, rashin yin aure ya fi amfani.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Almajiran suka ce masa, “In haka yake tsakanin miji da mata, ashe, ya ma fi kyau kada a yi aure.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 19:10
15 Iomraidhean Croise  

Sa'an nan sai Ubangiji Allah ya ce, “Bai kyautu mutumin ya zauna shi kaɗai ba, zan yi masa mataimakin da ya dace da shi.”


Idan ka sami mace ka sami abu mai kyau, wannan alheri ne wanda Ubangiji ya yi maka.


Gara ka zauna a hamada, da ka zauna tare da mace mai mita, mai yawan kai ƙara.


Gara zama a saƙo da zama a gida ɗaya tare da mace mai mita.


Amma ya ce musu, “Ba duk mutum ne zai iya ɗaukar maganar nan ba, sai dai waɗanda aka yardar wa.


Ina kuma gaya muku, kowa ya saki mata tasa, in ba a kan laifin zina ba, ya kuma auri wata, ya yi zina ke nan. Wanda ma ya auri sakakkiya, ya yi zina.”


Abin da na gani ga waɗanda ba su yi aure ba, da kuma mata gwauraye, ya kyautu a gare su su zauna ba aure kamar yadda nake.


Su ne masu hana aure da cin abinci iri iri, waɗanda Allah ya halitta don waɗanda suka ba da gaskiya, suka kuma san gaskiya, su karɓa da godiya.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan