Mattiyu 18:5 - Littafi Mai Tsarki5 “Wanda duk ya karɓi ƙaramin yaro ɗaya kamar wannan saboda sunana, Ni ya karɓa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20205 Duk kuma wanda ya karɓi ƙaramin yaro kamar wannan a cikin sunana ya karɓe ni ne. Faic an caibideil |