Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 17:19 - Littafi Mai Tsarki

19 Sa'an nan almajiran suka zo wurin Yesu a keɓe, suka ce, “Me ya sa mu muka kasa fitar da shi?”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Sa’an nan almajiran suka zo wurin Yesu a ɓoye suka tambaye shi suka ce, “Me ya sa ba mu iya fitar da aljanin ba?”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 17:19
4 Iomraidhean Croise  

Sai Yesu ya tsawata masa, aljanin kuma ya rabu da shi. Nan take yaron ya warke.


Ya ce musu, “Saboda ƙarancin bangaskiyarku. Domin hakika ina gaya muku, da kuna da bangaskiya, ko misalin ƙwayar mustad, da za ku ce wa dutsen nan, ‘Kawu daga nan, ka koma can!’, sai kuwa ya kawu. Ba kuwa abin da zai gagare ku.


Da suka kaɗaita, masu binsa da su sha biyun nan suka tambaye shi ma'anar misalan.


Da Yesu ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi a keɓe suka ce, “Me ya sa mu muka kasa fitar da shi?”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan