Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 17:10 - Littafi Mai Tsarki

10 Almajiran suka tambaye shi suka ce, “To, yaya malaman Attaura suke cewa, lalle ne Iliya ya riga zuwa?”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Almajiran suka tambaye shi suka ce, “To, me ya sa malaman dokoki suke cewa, dole sai Iliya ya fara zuwa?”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 17:10
9 Iomraidhean Croise  

In kuma za ku karɓa, shi ne Iliya da dā ma zai zo.


Sai suka ce, “Waɗansu suna cewa, Yahaya Maibaftisma, waɗansu kuwa Iliya, waɗansu kuma Irmiya, ko kuwa ɗaya daga cikin annabawa.”


Ya amsa ya ce, “Lalle Iliya zai zo ne, zai kuwa raya dukan abubuwa.


Suka tambaye shi suka ce, “To, yaya kuwa malaman Attaura suke cewa, lalle ne Iliya yă fara zuwa?”


Sai suka tambaye shi, “To, yaya, Iliya ne kai?” Ya ce, “A'a, ba shi ba ne.” Suka ce, “Kai ne annabin nan?” Ya ce, “A'a.”


Sai suka tambaye shi suka ce, “To, don me kake yin baftisma in kai ba Almasihu ba ne, ba kuwa Iliya ba, ba kuma annabin nan ba?”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan