Mattiyu 16:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ko kuma gurasan nan bakwai na mutum dubu huɗu, manyan kwanduna nawa kuka ɗauka? Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202010 Ko kuma burodi bakwai nan na mutum dubu huɗu, cikakku manyan kwanduna nawa kuka ɗauka? Faic an caibideil |