Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 15:7 - Littafi Mai Tsarki

7 Ku munafukai! Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku, da ya ce,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Ku munafukai! Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku da ya ce,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 15:7
7 Iomraidhean Croise  

Firist zai duba shi, idan ɓamɓaroki ya yaɗu a fatar, sai firist ya hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, ba ɓamɓaroki ba ne, kuturta ce.


Wato, saboda al'adunku kun bazanta Maganar Allah.


“ ‘Al'ummar nan a baka kawai suke girmama ni, Amma a zuci nesa suke da ni.


Kai munafuki! Sai ka fara cire gungumen da yake idonka tukuna, sa'an nan ka gani sosai yadda za ka cire ɗan hakin daga idon ɗan'uwanka.


Sai ya ce musu, “Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku, munafukai! Yadda yake a rubuce cewa, “ ‘Al'umman nan a baka kawai suke girmama ni, Amma a zuci nesa suke da ni.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan