39 Da ya sallami taron ya shiga jirgi ya tafi ƙasar Magadan.
39 Bayan Yesu ya sallami taron, sai ya shiga jirgin ruwa ya tafi wajajen Magadan.
Sai ya sa almajiransa suka shiga jirgi su riga shi hayewa kafin ya sallami taron.
Waɗanda suka ci kuwa maza dubu huɗu ne, banda mata da yara.
Don gudun kada taron ya mammatse shi kuwa, sai ya ce wa almajiransa su keɓe masa ƙaramin jirgi guda,
Nan da nan kuwa ya shiga jirgi da almajiransa, ya tafi ƙasar Dalmanuta.