Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 15:37 - Littafi Mai Tsarki

37 Duka kuwa suka ci suka ƙoshi, har suka kwashe ragowar gutsattsarin, cike da manyan kwanduna bakwai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

37 Duk kuwa suka ci, suka ƙoshi. Daga baya almajiran suka kwashe ragowar gutsattsarin cike da kwanduna bakwai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 15:37
10 Iomraidhean Croise  

Sai ya ajiye shi a gabansu. Suka ci, suka kuwa bar saura kamar yadda Ubangiji ya faɗa.


Ya shayar da waɗanda suke jin ƙishirwa, Ya kuma ƙosar da mayunwata da alheransa.


Sai almajiran suka ce masa, “Ina za mu samo gurasa a jeji haka da za ta isa ciyar da ƙasaitaccen taro haka?”


Waɗanda suka ci kuwa maza dubu huɗu ne, banda mata da yara.


Mayunwata ya ƙosar da abubuwan alheri, Mawadata kuwa ya sallame su hannu wofi.


amma da daddare almajiransa suka tafi da shi, suka zura shi ta wata taga a jikin garu cikin babban kwando.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan