Mattiyu 15:34 - Littafi Mai Tsarki34 Yesu ya ce musu, “Gurasa nawa suke gare ku?” Suka ce, “Bakwai, da ƙananan kifaye kaɗan.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202034 Yesu ya tambaye su, “Burodi guda nawa kuke da shi?” Suka amsa suka ce, “Guda bakwai da ’yan ƙananan kifaye.” Faic an caibideil |