Mattiyu 15:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai ya amsa musu ya ce, “Ku kuma don me kuke keta umarnin Allah saboda al'adunku? Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20203 Yesu ya amsa ya ce, “Ku ma me ya sa kuke karya dokar Allah saboda al’adarku? Faic an caibideil |