Mattiyu 14:36 - Littafi Mai Tsarki36 suka roƙe shi su taɓa ko da gezar mayafinsa ma, iyakar waɗanda suka taɓa kuwa suka warke. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202036 suka kuwa roƙe shi yă bar marasa lafiya su taɓa ko da gefen rigarsa kawai, duk waɗanda suka taɓa shi kuwa suka warke. Faic an caibideil |