Mattiyu 14:31 - Littafi Mai Tsarki31 Nan da nan Yesu ya miƙa hannu ya kamo shi, ya ce masa, “Ya kai mai ƙarancin bangaskiya, don me ka yi shakka?” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202031 Nan da nan Yesu ya miƙa hannu ya kamo shi ya ce, “Kai mai ƙarancin bangaskiya, don me ka yi shakka?” Faic an caibideil |