Mattiyu 14:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sai ya sa almajiransa suka shiga jirgi su riga shi hayewa kafin ya sallami taron. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202022 Nan da nan Yesu ya sa almajiran su shiga jirgin ruwa su sha gabansa, su haye zuwa ɗayan hayin, yayinda shi kuma yă sallami taron. Faic an caibideil |