17 Sai suka ce masa, “Ai, gurasa biyar da kifi biyu kawai muke da su a nan.”
17 Suka ce, “Burodi biyar da kifi biyu ne kawai muke da su a nan.”
Yesu ya ce, “Ba lalle su tafi ba. Ku ku ba su abinci mana.”
Sai ya ce, “Ku kawo mini su.”
Ashe, har yanzu ba ku gane ba? Ba ku tuna da gurasa biyar ɗin nan na mutum dubu biyar ba? Kwando nawa kuka ɗauka?
Amma ya ce musu, “Ku ku ba su abinci mana.” Suka ce, “Ai, abin da muke da shi bai fi gurasa biyar da kifi biyu ba, sai dai in za mu je mu sayo wa dukkan jama'an nan abinci ne.”