Mattiyu 14:12 - Littafi Mai Tsarki12 Almajiransa suka zo suka ɗauki gangar jikin, suka binne, suka kuma je suka gaya wa Yesu. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202012 Almajiran Yohanna suka zo suka ɗauki gawarsa suka binne. Sa’an nan suka je suka gaya wa Yesu. Faic an caibideil |