Mattiyu 13:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yana cikin yafa iri sai waɗansu ƙwayoyi suka faɗa a hanya, sai tsuntsaye suka zo suka tsince su. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20204 Da yana yafa irin, waɗansu suka fāffāɗi a kan hanya, tsuntsaye kuwa suka zo suka cinye su. Faic an caibideil |