Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 13:34 - Littafi Mai Tsarki

34 Yesu ya gaya wa taro duk waɗannan abubuwa da misalai. Ba ya faɗa musu kome sai da misali.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

34 Yesu ya faɗa wa taron dukan waɗannan abubuwa cikin misalai; bai faɗa musu kome ba, sai tare da yin amfani da misalai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 13:34
6 Iomraidhean Croise  

Shi ya sa nake musu magana da misalai, don ko sun duba ba sa gani, ko sun saurara ba sa ji, ba sa kuma fahimta.


Sai ya gaggaya musu abubuwa da yawa da misalai, ya ce, “Wani mai shuka ya je shuka.


Yesu ya yi musu wannan misali, amma ba su gane abin da ya faɗa musu ba.


“Duk wannan na faɗa muku da misalai ne. Lokaci yana zuwa da ba zan ƙara faɗa muku kome da misalai ba, sai dai in ba ku labarin Uba a sarari.


Sai almajiransa suka ce, “Yauwa! Yanzu ne fa kake magana a sarari, ba da misali ba!


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan