Mattiyu 13:29 - Littafi Mai Tsarki29 Amma ya ce, ‘A'a, kada garin cire ciyawar ku tumɓuke har da alkamar ma. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202029 “Ya amsa ya ce, ‘A’a, don kada garin tuttumɓuke ciyayi, ku cire har da alkamar. Faic an caibideil |