Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 12:11 - Littafi Mai Tsarki

11 Ya ce musu, “Misali, wane ne a cikinku in yana da tunkiya, ta faɗa a rami ran Asabar, ba zai kama ta ya fitar da ita ba?

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Ya ce musu, “In waninku yana da tunkiya, ta kuma fāɗa a rami ran Asabbaci, ba zai cire ta daga ramin ba?

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 12:11
5 Iomraidhean Croise  

A lokacin nan a ran Asabar, Yesu yana ratsa gonakin alkama. Almajiransa kuwa suna jin yunwa, sai suka fara zagar alkamar suna ci.


Sa'an nan ya ce musu, “Misali, wane ne a cikinku in yana da jaki ko takarkari ya faɗa a rijiya ran Asabar, ba zai fitar da shi nan da nan ba?”


“Idan kun ga jakin wani ko sansa ya faɗi a hanya, kada ku ƙyale shi, sai ku taimake shi ku tashe shi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan