Mattiyu 11:14 - Littafi Mai Tsarki14 In kuma za ku karɓa, shi ne Iliya da dā ma zai zo. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202014 In kuna niyya ku yarda da wannan, to, shi ne Iliya da dā ma zai zo. Faic an caibideil |
Sa'an nan na ga kursiyai, da waɗanda aka bai wa ikon hukunci, zaune a kai. Har wa yau, kuma na ga rayukan waɗanda aka fille wa kai saboda shaidar da suka yi wa Yesu, da kuma Maganar Allah, ba su kuwa yi wa dabbar nan da siffarta sujada ba, ba su kuma yarda a yi musu alamarta a goshinsu ko a hannunsu ba, sun sāke rayuwa, sun yi mulki tare da Almasihu har shekara dubu.