Mattiyu 10:29 - Littafi Mai Tsarki29 Ashe, ba gwara biyu ne kobo ba? Ba kuwa ɗayarsu da za ta mutu, ba da yardar Ubanku ba. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202029 Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba? Duk da haka ba ɗayansu da zai fāɗi ƙasa ba da yardar Ubanku. Faic an caibideil |