Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 10:11 - Littafi Mai Tsarki

11 Duk gari ko ƙauyen da kuka shiga, ku nemi mai mutunci a cikinsa, ku kuma baƙunce shi har ku tashi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Kowane gari ko ƙauyen da kuka shiga, ku nemi mai mutunci a wurin, ku kuma zauna a gidansa har sai kun tashi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 10:11
14 Iomraidhean Croise  

Ban bar baƙi su kwana a titi ba, Ƙofar gidana a buɗe take ga matafiya.


kada kuma ku ɗauki burgami a tafiyarku, ko taguwa biyu, ko takalma, ko sanda, don ma'aikaci ya cancanci hakkinsa.


In za ku shiga gidan ku ce, ‘Salama alaiku.’


Ya ce musu, “Duk gidan da kuka sauka, ku zauna a nan har ku tashi.


Da suka ga haka, duk suka yi ta gunaguni, suka ce, “A! A gidan mai zunubi dai ya sauka!”


Duk gidan da kuka sauka, ku zauna a nan har ku tashi.


Da aka yi mata baftisma tare da jama'ar gidanta, ta roƙe mu ta ce, “Da yake kun amince ni mai ba da gaskiya ga Ubangiji ce, to, sai ku zo gidana ku sauka.” Sai ta rinjaye mu.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan