Mattiyu 10:10 - Littafi Mai Tsarki10 kada kuma ku ɗauki burgami a tafiyarku, ko taguwa biyu, ko takalma, ko sanda, don ma'aikaci ya cancanci hakkinsa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202010 kada ku ɗauki jaka don tafiya, ko ƙarin riga, ko takalma ko sanda; domin ma’aikaci ya cancanci hakkinsa. Faic an caibideil |