Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 1:24 - Littafi Mai Tsarki

24 Da Yusufu ya farka daga barci, sai ya bi umarnin mala'ikan Ubangiji, ya ɗauki matarsa,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Da Yusuf ya farka daga barci, sai ya bi umarnin mala’ikan Ubangiji, ya ɗauki Maryamu zuwa gida a matsayin matarsa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 1:24
18 Iomraidhean Croise  

Nuhu ya yi dukan abin da Allah ya umarce shi.


Nuhu kuwa ya yi dukan abin da Ubangiji ya umarce shi.


Haka kuwa Musa ya yi dukan abin da Ubangiji ya umarce shi.


Sa'an nan ya shimfiɗa murfi a bisa alfarwa ya rufe alfarwar kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.


Ya kunna fitilun a gaban Ubangiji, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.


Sai ya ƙona turare mai ƙanshi a bisansa kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.


sa'ad da suke shiga cikin alfarwa ta sujada, da sa'ad da sukan kusaci bagaden kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.


“Ga shi, budurwa za ta yi juna biyu, ta haifi ɗa, Za a kuma sa masa suna Immanuwel.” (Ma'anar Immanuwel kuwa itace Allah na tare da mu.)


amma bai san ta ba, sai bayan da ta haifi ɗanta, ya kuma sa masa suna Yesu.


Ku aminaina ne in kuna yin abin da na umarce ku.


sai ga mala'ikan Ubangiji tsaye kusa da shi, wani haske kuma ya haskaka ɗakin, sa'an nan mala'ikan ya bugi Bitrus a kwiɓi, ya tashe shi, ya ce, “Maza, ka tashi.” Sai kuwa sarƙar ta zube daga hannunsa.


Amma da daddare sai wani mala'ikan Ubangiji ya buɗe ƙofofin kurkukun, ya fito da su, ya ce,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan